Technical Officer, Media & Communications
Aiki a FHI 360 — Technical Officer, Media & Communications (Maiduguri)
Kana da ƙwarewar ɗaukar hoto, shirya bidiyo, da kafa labarai masu tasiri? FHI 360 na neman ƙwararren mai sadarwa don tallata ayyukan jin kai a Borno — daga shiryawa zuwa rarrabawa ga masu tallafawa. Za ka yi aiki kafada da kafada da ƙungiyoyi, ka zana kayan gani-gaba (IEC), ka gina labarai masu motsa rai, kuma ka tabbatar da bin ka’idojin donors.
Abin da ake nema: Digiri a Communications/Journalism/Graphic Design, shekaru 3–7 a fagen NGO/humanitarian, ƙwarewa a Adobe/Canva/Video editing, da iya Turanci. Sanin Hausa, Kanuri ko Shuwa zai baka ƙarin maki.
Taba anan don neman aikin :
https//fhi.wd1.myworkdayjobs.com/en-US/FHI_360_External_Career_Portal/job/Maiduguri-Nigeria/Technical-Officer--Media-and-Communications_Requisition-2025200760
Rufe Aikace-aikace: 20 Oct 2025 —
Comments
Post a Comment